Hadiza Gabon Ta Bawa Fans Dinta Ansa Ga Masu Damunta Da Tayi Aure

“Toh ko zaka bawa tsoho shawaran ya ma tsohuwa retire ya kawo ni ne? ” ansar da jaruma Hadiza Gabon ta bawa wani mai kiran ta da tayi aure a shafinta  na Twitter.

Jarumar ta bayyana cewa ta gaji da yawon damunta da akeyi da tayi aure tayi aure, wannan kuma shi yasa ta gagara rike fushinta a yayin da taga wannan kiran.

Share this:
Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *